Muna gabatar da labarai daga Jamus da nahiyar Afirka da kuma duniya gaba daya. Muna bukatar shawarinku.
Deutsche Welle, tashar dake watsa shirye-shiryenta zuwa ƙetare, tana gabatar da labarai da rahotanni ta yanar-gizo da rediyo domin baiyanar da yadda ƙasashen Turai suke kallon al'amura ga masu sauraro a ko'ina cikin duniya.
Burinmu shi ne: "Mu ƙarfafa fahimtar yadda Jamus take a matsayin 'yantacciyar ƙasa da tushenta yake tare da al'adun Turai, kuma a matsayinta na ƙasa mai matsakaicin ra'ayi, ta demokradiyya, mai bin dokokin tsarin mulki da shari'a.
Shirye-shiryen DW suna isa ga masu sauraro da masu kallo miliyan 86 a ko'ina cikin duniya.
Legal notice: http://bit.ly/dwlegalnotice
hinzufügen eines DW - Hausa-stadtplans zu ihrer webseite;
Wir verwenden Cookies und andere Tracking-Technologien, um Ihr Surferlebnis auf unserer Website zu verbessern, Ihnen personalisierte Inhalte und gezielte Anzeigen anzuzeigen, unseren Website-Verkehr zu analysieren und zu verstehen, woher unsere Besucher kommen. Datenschutz-Bestimmungen